Kannywood
‘Yan Kannywood na shirin maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa a offishin Hisbah

‘Yan Kannywood na shirin maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa a offishin Hisbah
A yau Alhamis Hausa Mentor taci karo da wani labari da yake zagayawa kafafan sada zumunta cewa za’a maka mawaki kuma jarumi a masana’antar kannywood a sakamakon maganar da yayi akan masana’antar.
Mun sami wannan rahoto ne daga tashar Duniyar Kannywood dake youtube wanda yanxu haka zaku iya kallon bidiyon yanda abun yake.