Labaran Hausa
Wallahi Aikin Da Nayiwa APC Dauda Kahutu Rarara Bai Ba

Umar Umar Alhassan wanda akafi sani da King Indara ya ce wanda yake cewa “Wallahi Aikin Da Nayiwa APC Dauda Kahutu Rarara Bai Ba”.
Dauda Kahutu wanda akafi sani da Rarara yana ta shan korafe korafe akan maganar da yayi ta cewa Shugaban Kasa Muhammadu Bahuri shine ya kashe wannan kasar kuma dan wata uku na mulkin Tinubu ya fi shekara 8 na Buhari.
Ga bidiyon.
Allah yasa mu dace. Ameen