Labaran Hausa
VIDEO: Wani Jaki Ya Hadiye Wayar Hannu Ta Wani Mutum A Jihar Kano

Wani Jaki a nan Jihar Kano ya hadiwa wani bawan Allah wayar hannu shi kuma mutumin ya dage alalle wai sai Jakin nan ya fito mai da wayar sa
Mutumin Sai Kiran Wayarsa Yakeyi Wai Ko Zaiji Ringtone Na Wayar Ga Cikakken Yanda Bidiyon Yake Kasa.