Labaran Hausa
VIDEO: Tun suna siyar da abinci har sun dawo bayar da kansu da kansu – Kano Hisbah

Kwanan nan a jihar Kano hukumar Hisbah mai kula da tarbiyya da bada kulawa ga al’ummar Kano ta kama wani mutum da yake daukar nauyin wasu yan mata har guda biyu wanda yake cewa:
Tun suna siyar da abinci a Zoo Road Kano daga baya da suka gaji har sun dawo siyar da mutunci su ga mutane ga cikakken yanda abun yake a kasa.
DOWNLOAD NOW