FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Kannywood

Tun Bayan Fadar Gaskiyar Da Nai Wasu Daga Cikin Yan Film Suna Neman Rayuwa ta

Fitaccen jarumi a masana’antar fina fina Hausa Abdullahi Amdaz ya bayyana irin halin daya Wada tun bayan fadin gaskiya da yay a game da masana’antar su ta fim.

Idan baku manta ba kwana uku da suka wuce shugaban hukumar hisbah malan Aminu Daurawa ya gayyaci yan fim

Domin kawo gaura a masana’antar inda jarumi fina fina Amdaz ya kwance musu zani a kasuwa kamar yadda ya bayyana a bidiyon dake kasa.

Jarumin ya bayyana yadda wasu daga cikin yan fim sukai masa mummunar fahimta a game da kalaman sa a wajen shugaban hukumar hisbah.

Lamarin ya kai jarumin har da zub da hawaye inda yace ba gudu ba ja da baya SBD akan gaskiya yake kuma maganar da ba son zuciya ko son daukaka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button