FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Labaran Hausa

Tirkashi ansaka kyautar milliyan talatin ga duk wanda ya kamo rarara akan wakar dino melaye

Tirkashi lamari ya girmama ansaka kyautar milliyan talatin ga duk wanda ya kamo rarara ya mika shi ga hukuma .

PLAY VIDEO 1

wani matashi mai suna nasir adam shine ya wallafa wannan bidiyo a shafin sa na tik tok cewa duk wanda ya kamo rararan za, abashi wannan kudi .

saboda yayi wakar dake nuni da cewa ya zagi dino melaye a wata wakarsa daya fitar ma taken alaye barawo ne mun gode kci gaba da ziyartar wannan site mai albarka .

PLAY VIDEO 2

thanks for watching .

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button