Kannywood
Sun ce na fito na basu hakuri na kuma ƙaryata abinda na faɗa

Jaruman Kannywood sun turowa da mawaki Abdallah Amdaz jarumi a masana’antar Kannywood wata takarda mai dauke da cewa ya fito ya bada hakuri ya kuma karyata abinda yafada.


Wadannan sune takardun da suka turowa da wannan mawaki, domin ya karyata abinda yafada.