Kannywood
Sabuwar motar Minal Ahmad ta jawo ce kauce a wajen mutane bayan maganar da Amdaz ya fada.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar kannywood Minal Ahmad ta mallaki babbar mota lamarin da ya jawo surutu a idon al’umma.

Da yawan mutane sun fara rade radi akan maganar da Amdz ya fada na cewar: yanzu Budirwa zata zo kannywood sai a ganta da babbar mota ga maza wanda sun dade a masana’antar amma basu Mallaka ba.
Da yawan mutane sun hau surutu akan motar ne bayan wallafa hotan motar da jarumai Teemah Yola tai.