Labaran Hausa

Ni ba yaron kowa bane bana goyon bayankwankwasiyya idona a bude suke domin ni ba yaron wani bane, Abba hikima

Ni ba yaron kowa bane bana goyon bayankwankwasiyya idona a bude suke domin ni ba yaron wani bane, Abba hikima

Barista abba hikima yayi kira zuwa ga yan uwa yan kwankwasiyya akan cewa akwai wasu dabi’u da yake korar da wasu daga shiga tsarin kwankwasiyya domin akwai yan kwankwasiyya akwai masu goyon bayan kwankwasiyya wanda suke gani tsarin kwankwasiyya dole ne a tafi ido a rufe ko kuma duk abinda anka kawo dole a karba.

Musamman ga yadan suke ba yan kwankwasiyya bane, ni ban taɓa cewa dan kwankwasiyya bane ni, ban taɓa sanya jar hula ba, ban taba neman abu kwaya daya a wajen Kwankwasiyya ba tun randa nake, ko gidan gwamnatin ban taba zuwa tun shigar engr abba kabir sai a lokacin da ya gayyace ni.

Da kuma zuwa da wani Kwamishina akan harka “chamber of commerce” nan ban ma shiga bamu ma yi abinda zamuyi ba, kuma ban taɓa zuwa akan bukata ta kuma banza taba zuwa ba har ya gama mulkinsa wallahi tallahi.

Nidai abba hikima bana rokon Allah ya kawomin wannan rana, kuma ba wannan abun ne na farko ba tun lokacin da ake rusai nace wannan abu ba dai-dai bane “this is wrong” an rushe shatale tale ’roundabout’ da wani ba’adi na filin idi , nan fa mutane sunkayi min caa bazan fadi wannan ba wayewa wayewa.

Saboda ban gamsu ba ba dai dai bane kuma haryanzu ina nan kan bakata akace tunda ni makusanci ne in fada asirance ko in bada shawara nice too tunda duk ba haka ya kamata ba. Idan zaka fadi alkhairin mutum a fili to idan ma saɓanin haka ta kasance ka fadi ba’a dauka ba sai ka fada a fili.

Anzo min da tsegumi akan tebur wanda anyi cin hanci anyi me anyi mez da abubuwa wanda ba daidai ba kuma na gamsu ba dai-dai bane.

Ana so nace engr abba kabir Yusuf yaci wannan karar bayan babu hankali a cikin wannan maganar miyasa na fadi wannan maganar. A kotu ranar juma’a anka yanke hukunci kowa yaji hukuncin nan ba Abba Kabir Yusuf anka baiwa nasara ba, akan rubutacen hukuncin da ake magana fegi na farko har zuwa na sittin da bakwai ba abba kabir yusuf ne yayi nasara ba.

Akan fegi na sittin da bakwai da ake magana a cikinsa akwai bangaren da yace abba kabir yusuf ne yayi nasara akwai inda nasiru Yusuf gawuna ne yayi nasara.akan wanann kwanga ba kwan baya nayi rubutu da yakai kalma dubu na fadi kaico da rashin jin dadina akan abinda ya zamo a shari’ar a nijeriya.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button