Hausa Songs
Nazifi Asnanic – Zaki Tashi

Nazifi Asnanic – Zaki Tashi Mp3 Download
Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Zaki Tashi” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Halitta EP” na wannan shekara ta 2023.