Kannywood
Mansura Isa ta magantu cikin wani faifan bidiyo akan masu cewa Rashida ta Auri yaro

Fitacciyar jarumai a masana’antar kannywood mansura isa, ta koka kan mutane da suke cewa Rashida mai Sa’a ta auri yaro.
A cikin wani faifan bidiyo daya fito na jarumar anjita tana ta fada akan mutanan da suke cewa tana jarumar kannywood mansura Rashida mai Sa’a ta Auri yaro.

A satin da ya gabata aka daura auren jarumar Kannywood Amb Rashida Adamu Abdullahi mai sa’a da Angon ta Alh Aliyu Adamu sardsunan matasan goza wanda bikin ya samu halattar kawayen to tsofafi dama na yanzu kuma an yi shagali kamar auren fari.
