FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Kannywood

Mai shirya finafinai a masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu

Mai shirya finafinai a masana’antar Kannywood, Mustapha Ahmad wanda aka fi sani da Alhaji Sheshe, ya maka Abdallah Amdaz a kotu kan kalamansa da ya yi a ofishin Hisbah ranar Litinin.

Alhaji Sheshe ya ce shi mutum ne mai son zaman lafiya, kuma yana zaune da kowa lafiya, yana da mutunci a idon jama’a, saboda haka yake so kotu ta bawa Amdaz umarnin bada hakuri cikin awanni 48 bisa zargin bata masa suna.

NasaraRadio

AmanarTalaka

16/11/2023

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button