Siyasa
Kotu Ta Sanya Ranar Yanke Hukunci Tsakanin Abba Da Gawuna

Kotun daukaka kara a Nigeria ta sanya gobe juma’a 17 ga watan Nov, 2023 da karfe gome na safe a matsayin rana da lokacin da zata yanke hukunci a kan zaben gwamnan Kano.
Kotun tace wannan rana itace ranar da zatafi saukin fadar abinda zata yanke, kuma suna mai shawartar al’umma da’a zauna lafiya.