FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Kannywood

Idan Na Samu Jarin Yin Sana’a Zan Daina Yin Harkar Fim Gaba Ɗaya, Céwar Jarumin Da Ya Tona Asirin Ƴan Fim Abdullahi Amdaz

Tattaunawar Jarumin Kannywood Abdullahi Amdaz da Bukhari Mu’azu Abubakar

Sunana Abdullah Amdaz Wanda aka fi sani da Excellency Kuma dalibin ilmin addinin musulunci ne nayi karatu a sudan, Kuma mahaddacin Alqur’ani ne da Allah ya jarabceni da shiga harkan film saboda Wasu dalilai.

Kadan daga ciki shine narasa jarina na kasuwa wanda abaya ina saida yaduka da shaddodi, nayi kokarin a taimakeni don naga ban fada a wancan harka ba abun ya ci tura, Na rantse da Allah nakan yi kwana 3 bain samu abinda zan kai gida ba.

Wanda haka ne ya tilasta min shiga harkar film ta hannun Musa mai sana’a ya taimake ni a lokacin da nake bukatar taimakon.

yanzu Haka a masana’antar suna yimin barazanar cewa ko na janye maganar da nayi na basu hakuri ko su dakatar dani daga harkar.

Alhmdulilah ya tabbatar mun da cewa wallhi idan Yasamu jari mai kyau zaibar harkan nan Kuma yayi mun Rantsuwa da Allah cewa ko Yau saida Ya roki Allah acikin sallah da asuba Akan ubangiji Yacanza masa da sana’ar da tafi wannnan. Kalubale ga mutane Masu mutunci da Addini. Wallhi idan da munada kishi da zuciya zamu iya hadawa wannnan Bawan Allah jari mai suna jari yacigaba da kasuwancin sa Tare da Da’awa wa musulunci.

In sha Allah zamu hadu dashi nan kusa Yabamu time venue don muga mun Bashi gudumawar data dace.

Yan’uwana muyi sharing Tare da Masa addu’a da fatar alkhairi ubangiji Yasa yadaina wannnan harkan.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button