FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Kannywood

Hukumar tace fina finai ta dakatar da Mal Ali Kwana Cassa’in akan zargin yada bidiyon tsiraici

Tofah aiki yana kyau hukumar tace fina finai karkashin jagorancin abba el mustafa ta dakatar da malam ali kwana cassa’in har na tsawon shekaru biyu.

PLAY VIDEO NOW

Hukumar tana zargin malam ali kwana cassa’in da yada bidiyon tsiraici a kafafen sada zumunta wanda hakan ya jawo masa babbar matsala a sana’arsa ta film wannan babban kalubale ne ga masu irin dabi’arsa.

PLAY VIDEO NOW

Allah yasa mudace ameen summa ameen mungode kuci gaba da bibiyar wannan shafin domin samun labaran duniya menene ra’ayinku akan wannan rahoton.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button