Kannywood
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan masana’antar kannywood Aminu S Bono
Hotunan jana’izar fitaccen daraktan masana'antar kannywood Aminu S Bono

Hotunan jana’izar fitaccen daraktan Kannywood, Aminu S. Bono wanda ya rasu da yammacin jiya Litinin.
Manyan ‘yan masana’antar ta Kannywood da dama ne suka halarci jana’izar a unguwar Ɗandago da ke birnin Kano.
Ga hotunan nan kasa.