FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Kannywood

DA DÚMI – DÚMÍ: Hukumar tace fina-finan Hausa ta Kano ƙarkashin jagorancin shugaban ta Abba El-Mustapha

DA DÚMI – DÚMÍ: Hukumar tace fina-finan Hausa ta Kano ƙarkashin jagorancin shugaban ta Abba El-Mustapha ta sake dakatar da Khadija mai Numfashi, shekaru biyu daga shirye-shirye a masana’antar saboda rawar data saba doka.me zakù cè?

saka makon wani Video ta da yake yawo a social media na wani namiji yana taba jikinta hukumar ta kirata har tsawan kwana shada ta gaza amsa Kiran da sukai mata

mesa kuce game da wannan hukunci da akayi mata.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button