Kamar yadda kuka sani dai shirin Labarina shiri ne zai dogon zango wanda tashar tashar “Saira Movies” take kawo muku a duk sati.
A wannan satin tashar “Saira Movies zata kawo muku shirin Labarina kashi na bakwai fita ta goma sha biyu 12.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.