Labaran Hausa

Bukarti ya bayyana haka ne a wani sakon bidiyo mai tsawon minti 10, da ya wallafa a shafinsa na TikTok.

Bukarti ya bayyana haka ne a wani sakon bidiyo mai tsawon minti 10, da ya wallafa a shafinsa na TikTok.

Ya ce sadarorin da kwafin hukuncin kotun daukaka kara ya kunsa na cin karo da juna.

Kwafin hukuncin dai, ya ci karo wanda alkalin kotun daukaka kara ya gabatar, wanda ya soke nasarar Abba Kabir Yusuf na NNPP sabida kasancewarsa ba dan jam’iyya ba a lokacin da ya yi takara.

To sai dai, a kwafin takardun hukuncin da ya karade shafukan sada zumunta, ya nuna cewar kotun daukaka kara ta yi watsi da hukuncin Tribunal, inda ta tabbatar da nasarar Abba Kabir, da kuma cin tarar jam’iyyar APC kudi naira miliyan 1.

Me za ku ce?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button