FEDERAL GOVERNMENT SABON TALLAFI GA MAGIDANTA MILLIYAN 15 A FADIN KASA.

FG N25000 CASH TRANSFER
Labaran Hausa

Budurwa ta fashe da kuka ana tsaka da bikinta ango yace ya fasa Kalli sakon daya tura mata a message

Tirkashi babbar magana wata budurwa ta fashe da kuka bayan mijin da zata aura ya tura mata da wani na cewa ya fasa aurenta ana tsaka da sha’anin biki .

PLAY VIDEO 1

A gaskiya wannan labarin yayi matuqar kidima mutane saboda ba karamin lamari bane ana bikin mutun ace anfasa lokacin guda ko menene ya jawo wannan abun.

PLAY VIDEO 2

Wannan budurwa ta gamu da masifa ganin idonta subhannallah Allah yasa mudace Ameen summa ameen mungode sosai da sosai menene ra’ayinku akan wannan labarin da muka kawo muku.

Thanks for watching.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button