Album/EP
Nazifi Asnanic – Halitta EP (Full Album) 2023

DOWNLOAD EP Nazifi Asnanic Halitta EP (Full Album) 2023
Nazifi Asnanic ya saki wani sabon album dinsa mai suna “Halitta EP” na wannan shekara ta 2023.
Wannan album gaskiya yayi dadi matuka saima idan kun saurare shi, kuma yana dauke da wakoki har guda 7 acikinsa wanda sune kamar haka:-
ALBUM TRACK LIST:
Wadannan sune iya wakokin da suke cikin wannan album mai suna “Halitta EP” wanda mawaki Nazifi Asnanic ya saki na wannan shekara ta 2023.