Hausa Songs
Nazifi Asnanic – Ga Amarya

Nazifi Asnanic – Ga Amarya Mp3 Download
Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ga Amarya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Halitta EP” na wannan shekara ta 2023.