Hausa Songs
Nazifi Asnanic – Dan Maraya

Nazifi Asnanic – Dan Maraya Mp3 Download
Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Dan Maraya” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Halitta EP” na wannan shekara ta 2023.